YAYANA MIJINA 4

YAYANA MIJINA
YAYANA MIJINA


YAYANA MIJINA 3
YAYANA MIJINA 5
Sosai sukai gudu a hanya, saboda haka suka iso kaduna wajen 3:30 tun daga jigawa,,horn sukai mai gadi Ya bude gate din motoci uku suka danno kaii, duk suna waje, sunzu tarba, amma gaba daya ransu a hade kamar wasu macijai iya minal ce ke murmushi,.

Da kafar dama ta fito,kallan gidan tayi ta saki murmushi, tana juyawa sukai 8 eyes da lubabatu dake xabgo mata harara, murmushi ta kakalo tabisu da kallo,wowa Mom kinga aunty beautiful, harara Ruky ta zuba mata hakan yasa tai shiru  da sauri twin suka karasa sunawa dad dinsu sannu da zuwa, my twin ya kuke? Qlau Dad mun dauka tun jiyan zaka dawo amma shiru, sorry dear, gun goggo Ruky ta nufa suna wasa irin na kaka da jika,gun mom sarah ta nufa tana gaidata amma kamar ba da itta take ba haka suka nufi cikin parlour,tin yanzu jikin sarah yayi sanyi, a parlour suka zauna aka kawo musu lemo da ruwa mai sanyi,ana ta hira itta dai Sarah bace komai ba, hakan yasa goggo ta Fara tsokanarta, Dad ne Ya Fara magana, to sarah ga Yan uwanki nasan baki wani sansu ba tinda bazuwa hutu kike mana ba, wannan itta ce surukar ki wato mom din ashrim, murmushi tai tare da fadin ina wuni, can ciki tace lafiya, wannan kuma kanwar ashrim rukayya tana da aure Nikita jafar kin sanshi ai, murmushi tai tare da fdin eh, ina wuni Aunty Ruky, mikewa Ruky tayi tasa phone a kunne tana fadin hello, wannan kuma my twin darling, yan autana, minal and mami, minal and mami here is your aunt, gaidata sukai cikin fara,a ta amsa, sannan sarah part dinki, shine acan yanzu zansa a kaiki akwai komai dakike bukata no need ki takura kanki, OK dad sannan gift dina nima motar ce gashi sannan in kina bukatar wani abu kimun magana, no gode Allah Ya kara budi, goggo ce ta amsa To amarya sarah a zauna da yan gida lafiya, kinsan ni yau zan koma da driver Dad dinki,.

Lababatu wai ina ashrim dinne? Bayanan, wanna ai iskancine ai yasan da zuwanmu ya fice  wayrshi Ya dauko tare da calling number dinshi amma akashe, hakan yasa Ya hakura, sannan yace twin su raka sarah part dinta,.
YAYANA MIJINA 5